Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
tweet
stringlengths
9
266
label
class label
0 classes
ID
stringlengths
36
39
data_source
stringclasses
1 value
language
stringclasses
1 value
tsst tsst ke mai abarba keh yaki
null
ID_1645885860289649008_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
makomar ma qaryaci
null
ID_-2209841463214911926_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
tsinannu laananun allah ya allah ka tozarta su ka wulakanta su ya allah
null
ID_1973739571348475499_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ya kyauta aie tunda su ba yan najeriya bane
null
ID_-7664440666052419729_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
dan hk mazajebase mai kyau bakoh me tallan awara kasamu kayi editing dinta zatayi nrml ai
null
ID_-2147892961954037067_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wai wanki ina ruwan sauna
null
ID_-2943838178006575392_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ya allah kasa mufi karfin zukatanmu
null
ID_-3605869261625224328_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kaji aiki irin na masu hankali wai gomnoni basa zuwa sabbatical ne jamaa kano on my mind
null
ID_7269618211132249030_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
firauna da haamana ma sungama sun ware
null
ID_4172674324810191841_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
mune dai kajin d zaa bawa tan na masara kenan ohhh️
null
ID_6915991544363109207_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
don allah ko naira ce albarkacin watan ramadan taimako baya kadan ga number account muhammad lawal j gtbank aliyu yaro danshekara dake tudun wada funtua aliyu yana neman taimako wajen yan uwa musulmikusan wata kenan yana kwance baci ba sha
null
ID_1951876437890647563_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
to ya batun turo mana yan kudaden nan
null
ID_7731658273456708900_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
jumaat mubarak ️ queen of kannywood
null
ID_-4437425283392762623_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yan kaduna kuna rayuwa yasin
null
ID_-2523538992588964004_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
duk abunda kafirae dinan sukayi qaryata ayar qurani da hadisai da kuma xagin musulunci da annabi da sukayi to kisan ke allah zai kama da laifi don kece mufari
null
ID_467885767912744125_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
fatan alheri da kuma tunasar da shi game da tsaro kuma wani dalili yasa mayan ayyukan yankin arewa ke tafiyar hawainiya koh ya lura da haka dua allah ya tayashi jagoranci
null
ID_8473309034522033001_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kash myutun biyu kawai ai kamata yayi aceh mutane dari harda president din su
null
ID_-561709958194219810_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
dama ai dole ya taba matabar saudiya saboda su zalince hi dama duk muna fikai ne daga dan har uban karnikan turawan yamma ne
null
ID_5179513502104743847_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
masha allah allah yabamu albarkacinsu
null
ID_3905963629537628452_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
munbi kankana da mugum gudu
null
ID_-8933233898026552879_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
nikam nayi farin chiki
null
ID_-5022997433434273928_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
bashi da lapiya ne
null
ID_-2151202753705947645_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
is good muna goyan bayanta dari bisa dari
null
ID_4212058917012239980_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ta ina din bayan a afrika gaba daya ko mutum masu cutar basu kai ba da har zaa kiramu da cibiyar korona sai dai idan suna da wani mugun shiri akanmu kuma
null
ID_7123698870033891182_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
zamu kara cin banza kenan hala madrid
null
ID_1604217300044122871_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
pls rahama daga jiya zuwa yau follwers nawa kika samu
null
ID_-2210104573804052482_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
haba oga akwai amana
null
ID_3547860572315934666_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
rahma all we need allah yashir yamu gabadaya
null
ID_-4123896770443818751_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
hmmm iska na wahar da me kayan karalemme be going
null
ID_7544425017871765606_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yar minister ina giysuwa
null
ID_755754467340427216_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
abba latest nakowa crypto services address zoo road kano opposite asibitin isiyaka rabiu kano state nigeria abbalatestnakowacom
null
ID_3373309453228918161_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wasa ta ke fah
null
ID_101228554561520007_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
dama zaulaya che aka yi wa ganduje
null
ID_1320473253489111242_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
haba sai kace ana hauka shine wallai nigeria an raina matasa yoh dan shekara daya kamata ace yana jiran mutuwarsa come n see
null
ID_-1643866195304898547_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
cin danko hadda su kaza
null
ID_7803052638051728387_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wasu yanarewwa bakam su kayi tunda abun bai shafe su allah wad wadarai sigh
null
ID_2256616695670931465_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
s a w allah ya jaddada rahama ah qabarinki
null
ID_-455278100110327382_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yanzu duk musulman nigeria wannan shine oga kenan bama ka jinshi sai idan azumi yazo karshe musamman gejin ~zuwa~ bara haka kasa mukayi talatin bana kuwa ta sauya zani
null
ID_2979395248412270984_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yaushe zaa kaishi arewa on demand naga abokina yayi subscribing sai na kallah acan
null
ID_6825405665710890892_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yanxu wannan baka ce
null
ID_-3025328142634901512_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
a dandaqe yan iska muggai wanda basu ganin annabi da izinin allah shegun banza yan kutumar uba yan cikin wutar saqar marasa mutunci its very painful to even think about it wlhy allah ya sakawa duk wacce aka zalunta da gaggawa ameen
null
ID_5186096343826276726_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
congrats sarkin waka a dora daga inda aka tsaya
null
ID_492036447055432785_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
abaya zanbata yar gumama kuwa
null
ID_1616947431248380472_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
abun mamaki bare taba karewa bah
null
ID_-625914163587779052_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
nigeria na iya cin kohinga hwa
null
ID_-5513242440936378878_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
shi a abuja akabarshi kenan
null
ID_-3211270038899655492_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wan anya kuwa basa wa ragowar ma aikatu kutse acikin al amuran ayyukan qasa kuwa suna wuce makidi da rawa fa
null
ID_6756933274082245835_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
iya gaskiyar kenan
null
ID_-1058969164457663815_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
suna son ayi clicking ne
null
ID_8712404594738166641_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
hhhhh kanawa kuna ruwa
null
ID_-2729081218802465107_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
su godewa allah ma ba nigeria bane
null
ID_8149291489731552099_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah sarki yanzu kanawa babu gurin yin hotuna kenan
null
ID_9116362401100632840_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kansa zata qare
null
ID_-6075021071206074616_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wow gsky ne amma yakamata kiiya son mutum domin da mutum zaki zauna har karshen rayuwarki kuma mutum shine farin cikinki kifara gwadawa akaina
null
ID_-3520894757962694741_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kawa allah ka saurari abunda ake fada maka cc
null
ID_-8803443739061367921_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
dan allah a taimaka a fadamin sunan salma domin nakamu da qaunar nayi following din ta
null
ID_-1943475989270062042_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wannan ba ngozi bace
null
ID_-5684574358214721365_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
gaskia he course what he did to sumayya ninasan inda itace baxataiya rabuwa da shiba saboda m
null
ID_-6689798373294843456_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
turkashi idan ya sauka shima bashi dashi kenan
null
ID_-8864250370729665391_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
magana ta qare amma buhari yayi bacci akan taaddanci a qasar nan maganar gaskiya
null
ID_6947202590022877854_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
da in biya k naji labarin ta gwara na biya k na kalli aka kai kai kai
null
ID_7626026336837194446_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah yaqarawa jaruma lapia
null
ID_2028993164471827493_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
lalle waye director din film din
null
ID_5726593191679566073_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
garin yaya haka ya faru allah ya tsare gaba
null
ID_8848949451094648220_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
bafa zancen siyasa bane wanda yai wannan aikin ba maganar yafiyafa akansa kuji tsoran kucire munafurci daga zuciyarku wallahee duk me jin anyi dai dai akan wannan maganar ya mutu ahaka dan wutane allah ya isa a҈l҈l҈a҈h҈ y҈a҈ i҈s҈a҈
null
ID_-3375101911172783315_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ruwan zafi ba wurin wasan kifi bane
null
ID_7794989759369898426_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
muna adduar allah yakawo muna sauki
null
ID_-8202201329693041784_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
fada da aljani ba dadi
null
ID_-8358945863847323197_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ubangiji allah yayi masa tsaye albarkacin annabisaw allah gabawanka nazir m ahmad allah kafiddashi daga sharrin masu shairi
null
ID_5179899433366815740_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
gasky ni shawara ta itace yakamta a tsaya a dubba abawa tallkawa wandda sukka pi buqqata temakon ba aje aqqarawa mai shi ba ngd
null
ID_-2640067313918746577_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
to allah ya bamu lapiya gaba daya banda bakar zuciya sarkin daura ne kawai yake cikin yanayi kenan
null
ID_-7942388585651654266_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kwallo see me gashi
null
ID_6123146646050649784_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wayyo allah na
null
ID_8186945499152480803_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
taya zaa bamu wuta kyauta
null
ID_-977809206778416213_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
congrats allah ya karo masu albarka
null
ID_-6505341445996521088_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
gani ga wane ya ishi wane tsoran wahala a dunga tuna can
null
ID_2538118153738138200_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
masha allah yayi jagora
null
ID_10520212412846908_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
anjima zaa fitar in shaa allah wait for it h
null
ID_8449377664720236916_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
galabaitar wa ne tausayi kodai hausa tace bata isa ba dun allah aman karin haske hausar sokoto ce dani
null
ID_1113570063888757166_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kun makara kunyi bacci bbc gaskiya edo no be legos ‍️
null
ID_7770983089445974819_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ya kamata kabiya shi kudin sa
null
ID_6305474057009714966_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
bbcinga yan balai ne wllh duk ma aikatan bbc mata kyawawane wlh dubi wannan alaji ai sai tasa mutum kaura da wani idan ya akan tafiya koma akan miye yake
null
ID_-3496645875639332835_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
akwai wani film in bazan manta ba mai suna kumbo inda jarumai suke bayyana soyayyar su wa gimbiyya tare da wakar abubakar sani kai kuma kaida adam a zango a gefe guda tun a lokaci na fara lura yadda kake acting something very funny and amazing
null
ID_-2537285097635772240_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
nidai ko taro baza a samu a wurina ba tunda bashi ko ajiya aka bani ba kuma zakka ko sadaka zanyi ba ni banci nanin ba nanin ta cini idan dai kuma ba kudin oxygen hasken rana hasken farin wata ko na ruwan sama zamu fara biya ba dan naga su kadai ne bama biyan bill
null
ID_5637416144781449019_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah raka taki gona idanma dahali yatsaya cen munafe
null
ID_-2210499353208874970_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah sarki madrid ba wan ba kanin
null
ID_4986860544838166362_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah yasa alkairi rahma allah ya biyaki da alkairi allah ya kara arziki mai albarka
null
ID_-8398393605785039661_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah y shiryeta kawai ‍️
null
ID_3725375187196587330_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
ga hannunka fa
null
ID_-5444154118750720209_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yanxu fah wannan matar da take debo ruwa tana fada wa shikenan
null
ID_-6505123596307046599_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
haka yake so sinadarin zuciya mai kashe duk kan radadi
null
ID_-8878554985299682616_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
allah sa mu cika da imani mukam namu ido dama ance idan bazaka iya gyarawa da hannu ba kayi da baki idan da baki baiyi toh kaki abun sai kayi shiru to munyi shiru allah gyara
null
ID_7181396178831442129_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
inna lillah wa inna ilaihi rajioon an maida yan nigeria wawaye wallahi allah ya isa elrufai fa yafi karfin ku wani abun ma sai nan gaba in ya zama shugaban kasa duk inda zaayi gyara dama sai an wahala wannan bawan allahan yana son gyara ne
null
ID_-8144823429538238436_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
wannan attach haka kmr bakya sallah kodae kina abinne
null
ID_6300192995424580627_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
kun ga wani rawar kai kuma
null
ID_-1139036319118397011_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
daman iua abunda kuka iya kinan ana kashi yan arewa amman ko sau daya wabu wani posting din da kuka tabayi akai
null
ID_4238930562990820903_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
saimunci uwarka jack
null
ID_3993108874507425489_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
a nigeria so akeyi tayi magana kawai amma se da akayi protests
null
ID_7666801189953863613_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
akwai mai wasa haqori awajen koh i cant wait on ma way
null
ID_-1732317193397310515_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
yasan zaka fito
null
ID_-8057130012453252351_sentiment_hausa
afrisenti
hausa
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1